Ezra 4:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An karanta, an kuma fassara mini wasiƙar da kuma aika.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَسِيڧَرْ دَ كُكَ عَيْكَ مَنَ، أَنْكَرَنْتَتَ أَنْكُمَ ڢَسَّرَتَ دَلَّ دَلَّ أَغَبَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“An karanta mini wasiƙar da kuka aiko mana, filla filla.