Ezra 4:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ku ba da umarni yanzu cewa mutanen su daina wannan aiki sai lokacin da na ba da umarni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كُبَادَ عُمَرْنِنْ دَ ذَيْ حَنَ مُتَنٜىٰنْ ثِيغَبَدَ غِنِنْ بِرْنِنْ، سَيْ لُواْكَثِنْدَ نَبَادَ عُمَرْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ka umarci waɗannan mutane su daina gina birnin nan, sai lokacin da na ba da umarni.