Ezra 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rehum shugaban sojoji, da Shimshai marubuci, da sauran abokansu, wato, alฦalai, da masu riฦe da muฦamai daga Farisa, Uruk da Babilon, mutanen Elam da na Shusha,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏูุบู ุฑูููฐููู
ู ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฏู ุดูู
ูุดููู ู
ูุฑูุจููุซููู ูููููู ุฏู ุณูููุฑููู ุงููุจููุงูููููุณูุ ุงฺููููงููููู ุฏู ุฏูุชููุงููุง ุฏู ุดููุบูุจูููู ู
ูุงุณู ูููุฑู ุฏู ููููููููุ ููุชููุงู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ฺขููฐุดููู ุฏู ุนูููฐุฑูููฐูู ุฏู ุจูุงุจูููู ุฏู ููู
ู ุดููุดููู ุฏูุชูููููฐ ุนฺูงูุณูุฑู ุนูููฐููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Rehum shugaban sojoji ya rubuta tare da Shimshai magatakarda,da abokansu, da alฦalai, da masu mulkin larduna, da ma'aikatan hukumomi, wato mutanen Farisa, da na Erek, da na Babila, da na Shusha a ฦasar Elam,