Ezra 5:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce masa, ‘Ka kwashe kayan nan ka je ka zuba su a cikin haikalin Allah a Urushalima. Ka kuma sāke gina gidan Allah a wurin da yake a dā.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے سَيِرُسْ يَكُمَ ڢَطَا مَسَ «كَݣُوشِ كَايَنَّنْ كَكُواْمَرْ دَسُو ذُوَا غِدَنْ اللَّهْ أَ عُرُوشَلِيمَ، أَ سَاكٜىٰ غِنَا غِدَنْ اللَّهْ أَ عِنْدَ دَا يَكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce masa, ya ɗauki waɗannan kwanoni, ya tafi, ya sa su cikin Haikalin da yake a Urushalima, a sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā.’