Ezra 5:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka Sheshbazzar ya so ya aza harsashin gina gidan Allah a Urushalima. Tun daga wancan lokaci har zuwa yau ana kan gina shi amma ba a gama ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุดูœู‰ูฐุดู’ุจูŽุธู‘ูŽุฑู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูŠูŽู†ู’ุฐู ุงู”ูŽู†ูŽ ุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุบูู†ูู†ู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุนูŽุบูŽู…ูŽุจูŽุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sheshbazzar kuwa ya zo ya aza harsashin ginin Haikalin Allah wanda yake a Urushalima. Tun daga wannan lokaci, har yanzu ana ta gininsa, har yanzu kuma ba a gama ba.