Ezra 5:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Zerubbabel ษan Sheyaltiyel da Yeshuwa ษan Yozadak suka yi shiri suka kama aikin sฤke gina gidan Allah a Urushalima. Annabawan Allah kuwa suna tare da su, suna taimakonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุธูููฐุฑูุจููุจูููฐูู ุทููู ุดูููฐููููุชูููููฐูู ุฏู ููููฐุดููู ุทููู ูููุงูุธูุฏููู ุณูููุชูุงุดู ุณููู ุซููุบูุจูุฏู ุนููููููู ุบูููุง ุบูุฏููู ุงูููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุทูููููู ุงูููููุจูุงูููู ุงูููููู ูููู ุณููู ููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุณูู ุณููู ุชูููู
ููููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Zarubabel ษan Sheyaltiyel, da Yeshuwa ษan Yehozodak, suka tashi suka sฤke kama aikin gina Haikalin Allah wanda yake a Urushalima. Annabawan Allah suna tare da su, suna taimakonsu.