Ezra 5:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci, Tattenai gwamnan Kewayen Kogin Yuferites, da Shetar-Bozenai da abokansu suka je wurinsu suka tambaye su cewa, โWa ya ba ku iko ku sฤke gina wannan haikali har ku gyara katangar?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ุณููู ุชูุชููููฐููููุ ฺ ููู
ููููู ูููููููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณู ุฏู ุดูููฐุชูุฑู ุจููุงูุธูููฐูููู ุฏู ุงููุจููุงูููููุณู ุณูููุฐููุงู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณููููู ุชูู
ูุจููู ุณูููุซูููฐ ยซููููููฐููููฐ ููุจูุงูู ุงููุธููู ููุบููู ููููููู ุบูุฏูุงุ ููููู
ู ุชูุชููุงุฑู ููุทูููููู ููุงูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci kuma, sai Tatenai, mai mulkin lardin Yammacin Kogi, da Shetar-bozenai, da abokansu suka je wurinsu suka yi magana da su, suka ce, โWa ya ba ku izini ku gina Haikalin nan, har ku gama wannan garu?โ