Ezra 5:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma tambaye su “Ina sunayen waɗanda suke wannan gini?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَ تَمْبَيٜىٰسُ سُكَثٜىٰ «إِنَ سُونَيٜىٰنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ڧُواْڧَرِنْ تَادَ وَنَّنْ غِنِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma tambaye su, “Ina sunayen waɗanda suke yin wannan gini?”