Ezra 6:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Dariyus kuwa ya ba da umarni a bincika a duba cikin littattafan tarihin da suke a ajiye a wurin ajiyarsu a Babilon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے دَرِيُسْ يَبَادَ عُمَرْنِ، عَكَ كُمَيِ بِنْثِكٜىٰ ثِكِنْ طَاكِنْ لِتَّتَّڢَنْ تَارِيحِ وَنْدَ يَكٜىٰ عَ بَابِيلَ عِنْدَ عَكَ أَجِيٜىٰ لِتَّتَّڢَنْ تَارِيحِنْ مُلْكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Dariyus kuwa ya ba da umarni a bincike ɗakin littattafai na Babila, inda aka ajiye takardun shaida.