Ezra 6:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma naɗa firistoci a gundumominsu da kuma Lawiyawa a ƙungiyoyinsu don hidimar Allah a Urushalima, bisa ga abin da aka rubuta a Littafin Musa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ رَرَّبَ ڢِرِسْتُواْثِے سَاشٜىٰ سَاشٜىٰ، لَوِيَاوَا كُمَ ڧُنْغِيَ ڧُنْغِيَ دُواْمِنْ يِنْ عَيْكِنْ اللَّهْ أَ عُرُوشَلِيمَ، كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka karkasa firistoci da Lawiyawa ƙungiya domin yin aikin Ubangiji a Urushalima kamar yadda aka rubuta a Attaura ta Musa.