Ezra 6:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a jera manyan duwatsu jeri uku, da jeri ɗaya na katako. Daga asusun sarki kuma za a biya kuɗin aikin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ ذَاعَ غِنَا بَنْغُوانْ؞ بَايَنْ جٜىٰرِنْ كُواْوَنٜىٰ لَيِ عُكُ نَدُووَڟُنْ دَ عَكَ ڠَرَ، ذَاعَ سَا لَيِ طَيَ نَكَتَكُواْ؞ دَغَ مَعَجِنْ غِدَنْ سَرْكِے نٜىٰ ذَاعَ ثِرٜىٰ كُطِنْ عَيْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a jera manyan duwatsu jeri uku, da jeri ɗaya na katako, a kuma biya kuɗin aikin daga baitulmalin sarki.