Ezra 6:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku hana wannan aiki na haikalin Allah. Bari gwamnan Yahudawa, da dattawan Yahudawa su sฤke gina wannan gidan Allah a wurin da yake a dฤ.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูุฑูููฐ ุญูููููููู ุฏูุบู ุนููููููู ุบูุฏููู ุงูููููู ููููู ุฏููุงูู
ููู ููุซููุบูุจูุ ููุจูุฑู ฺ ููู
ููููู ูููููุฏูุงููุง ุฏู ููู
ู ุฏูุชููุงููููุณู ุณูุณูุงููููฐ ุบูููุง ุบูุฏููู ุงูููููู ุงูู ุนูููุฏู ููููููฐ ุงููุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu ฦyale aikin Haikalin nan na Allah kawai, ku ฦyale masu mulkin Yahudawa da dattawan Yahudawa, su sฤke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dฤ.