Ezra 7:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ezra ya miฦa kansa ga bincike da kuma kiyaye Dokar Ubangiji, da kuma koya wa Israโilawa dokoki da kuma umarnan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุนูุฒูููุฑู ููู
ฺููงู ููููุณู ุบู ุจูููุซูููููฐูู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุบู ุนูููููุชูุงุชูุ ุบู ููู
ู ูููุงูููุฑู ุฏู ุฏููุงููููุงูููููุชู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููุชู ุบู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ezra ya ba da kansa ga yin nazarin dokokin Allah, ya kiyaye su, ya kuma koyar wa Isra'ilawa dokoki da farillan Allah.