Ezra 7:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ne da mashawartansa guda bakwai suka aike ka don ka je ka ga halin da Yahuda da Urushalima suke ciki game da dokokin Allahnka, waɗanda suke a hannunka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سَرْكِے نٜىٰ دَ مُتَنٜىٰ بَݣَويْ مَاسُ بَاشِ شَوَرَا سُكَ عَيْكٜىٰكَ كَجٜىٰ كَيِ بِنْثِكٜىٰ غَمٜىٰدَ إِرِنْ ذَمَنْ دَ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ نَ عُرُوشَلِيمَ سُكٜىٰيِ بِسَغَ كُواْيَرْوَرْ اللَّهْ نْكَ، وَدَّ تَكٜىٰ أَ حَنُّنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sarki ne da 'yan majalisarsa guda bakwai suka aike ka don ka san irin zaman mutanen Yahuza da na Urushalima game da dokokin Allahnka, waɗanda suke a hannunka,