Ezra 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka kuma tafi da zinariya da azurfa waɗanda sarki da mashawartansa suka ba da kyautar yardar rai ga Allah na Isra’ila, wanda haikalinsa ke a Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكُمَ طَوْكَ تَرٜىٰدَكَيْ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ وَطَنْدَ سَرْكِے دَ مَاسُ بَاشِ شَوَرَا سُكَ بَايَرْدَ يَرْدَرْ رَنْسُ غَ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ وَنْدَ وُرِنْ ذَمَنْسَ يَنَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kuma ka ba da azurfa da zinariya waɗanda sarki da 'yan majalisarsa suka ba Allah na Isra'ila da yardar ransu, wato Allah wanda Haikalinsa yake a Urushalima,