Ezra 7:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tabbata ka yi amfani da kuɗin nan don ka sayi bijimai, da raguna, da ’yan raguna, da hadayu na gari, da na sha, ka kuma miƙa su a kan bagade na haikalin Allahnka a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِ أَمْڢَانِ دَ وَنَّنْ كُطِ مُسَمَّنْ دُواْمِنْ كَسَيِ بِجِمَيْ دَ رَغُنَ دَ یَنْ تُمَكِ، تَرٜىٰدَ هَدَايَرْسُ تَهَڟِ دَ تَأَبِنْشَا وَدَّ تَدَاثٜىٰ دَسُو، دُوانْ كَمِيڧَسُ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ غِدَنْ اللَّهْ نْكَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da wannan kuɗi ne za ka himmatu, ka sayi bijimai, da raguna, da 'yan raguna, da hadayunsu na gari, da na sha. Za ka miƙa su a bisa bagaden Haikalin Allah da yake a Urushalima.