Ezra 7:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan kai da ’yan’uwanka Yahudawa ku yi abin da kuka ga ya fi kyau da sauran zinariya da azurfa ɗin bisa ga nufin Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً دُكْ سَوْرَنْ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَرْ دَسُكَ رَغُ، سَيْ كَيْ دَ یَنْعُوَنْكَ كُيِ دُكْ أَبِنْدَ كُكٜىٰسُواْ كُيِدَسُو بِسَغَ نُڢِنْ اللَّهْ نْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk abin da kai da 'yan'uwanka kuka ga ya dace ku yi, sai ku yi shi da sauran azurfa da zinariya bisa ga nufin Allahnku.