Ezra 7:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kai wa Allah na Urushalima duk kayan da aka ba ka amanarsu don yin sujada a haikalin Allahnka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููู ุฏู ุนููู ุฏฺูููงู ู
ููู ุฏููุงูู
ููู ุญูุฏูู
ู ุนูุซููููู ุบูุฏููู ุงูููููู ููููุ ุณููู ููููููุณู ููุฑููู ุงูููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwanonin da aka ba ka domin hidima a Haikalin Allah, sai ka ajiye su a gaban Allah a Urushalima.