Ezra 7:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk kuma wani abin da ake bukata domin haikalin Allahnka, daga ɗakunan ajiya sarki za ka fitar da kuɗin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَبِنْدَ عَكٜىٰ بُڧَاتَ كُمَ دُواْمِنْ عَيْكِنْ غِدَنْ اللَّهْ نْكَ، وَنْدَ كُمَ حَكِّنْكَ نٜىٰ كَبَايَرْ، سَيْ كَثِرٜىٰ دَغَ مَعَجِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan abin da ake bukata domin Haikalin Allah, abin nan kuwa ya kamata a yi shi, sai ka yi shi da kuɗin baitulmalin sarki.