Ezra 7:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kuma Ezra, bisa ga hikimar da Allah ya ba ka, sai ka zaษi mahukunta da alฦalai waษanda za su zama masu yanke hukunci ga dukan mutanen Kewayen Kogin Yuferites, duk waษanda suka san dokokin Allahnka, ka kuma koya wa duk waษanda ba su san dokokin ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซูููู ููู
ู ุนูุฒูููุฑูุ ุจูุณูุบู ุญูููู
ูุฑู ุฏู ุงูููููู ููุจูุงููุ ููููุทู ู
ูุงุณู ุดูุฑููุนู ุนููููุงูุชู ุฏู ุงฺููููงููููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุจููุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณูุ ููุชููุงู ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณููู ุณููู ุฏููุงููููุงููููู ุงูููููู ููููุ ููููู
ู ูููุงูููุฑู ุฏู ููุทูููุฏู ุจูุณู ุณููู ุฏููุงููููุงูููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKai kuma, Ezra, bisa ga hikimar da Allahnka ya ba ka, sai ka naษa mahukunta da alฦalai waษanda za su yi wa mutanen da suke a lardin Yammacin Kogi shari'a, wato dukan waษanda suka san shari'a. Waษanda ba su san shari'a ba kuwa, sai ka koya musu.