Ezra 7:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na kakanninmu, ya taɓa zuciyar sarki don yă kawo ɗaukaka ga haikalin Allah a Urushalima ta wannan hanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عُزَيْرُ يَثٜىٰ «أَلْبَرْكَ تَا تَبَّتَا غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَكَاكَنِّنْمُ! شِينٜىٰ وَنْدَ يَسَا إِرِنْ وَنَّنْ تُنَانِ أَ ذُوثِيَارْ سَرْكِے دُواْمِنْ يَغِرْمَمَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَيَكٜىٰ أَ عُرُوشَلِيمَ تَوُرِنْ سَاكٜىٰ غِنَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na kakanninmu, wanda ya sa a zuciyar sarki ya ƙawata Haikalin Ubangijin da yake a Urushalima.