Ezra 8:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma tattara su a bakin rafi wanda yake gangarawa zuwa Ahawa, muka kafa sansani a can kwana uku. Da na bincika cikin mutane da firistoci, sai na tarar babu Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَتَتَّارَ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ دُكَ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ دَيَكٜىٰ غُدُ ذُوَا غَرِنْ أَهَوَ؞ أَ نَنْ مُكَ طَنْ ذَوْنَ ݣُونَ عُكُ؞ سَيْ نَبِنْثِكٜىٰ مُتَنٜىٰنْ دَ كُمَ ڢِرِسْتُواْثِنْ، عَمَّا بَنْ سَامِ لَوِيَاوَا عَثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma tara mutanen a bakin rafin da yake gudu zuwa Ahawa. A nan muka yi zango kwana uku. Sa'ad da na duba jama'a, da firistoci, sai na tarar ba 'ya'yan Lawi.