Ezra 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma aika da Hashabiya tare da Yeshahiya daga zuriyar Merari, da ’yan’uwansu da kuma ’ya’yansu, su kuma mutum 20 ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَ عَيْكُواْ مَنَ دَ هَشَبِيَ تَرٜىٰدَ يٜىٰشَيَ دَغَ دَنْ‌غِنْ مٜىٰرَرِ دَ یَنْعُوَنْسَ تَرٜىٰدَ یَیَنْسُ؞ سُو مَظَا عَشِرِنْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kawo Hashabiya tare da Yeshaya daga 'ya'yan Merari. 'Yan'uwansa da 'ya'yansu su ashirin ne.