Ezra 8:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun kuma kawo masu aiki a haikali mutum 220, ƙungiyar da Dawuda da abokan aikinsa suka keɓe don su taimaki Lawiyawa aiki. Duk aka rubuta waɗannan da sunayensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَكُمَ، عَكَ عَيْكُواْ مَنَ دَ مُتُمْ طَرِے بِيُ دَ عَشِرِنْ مَاسُ يِنْ حِدِمَ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، ڧُنْغِيَرْ دَ سَرْكِے دَاوُدَ دَ دَتَّاوَا سُكَ كَڢَ دُواْمِنْ تَيْمَكُوانْ لَوِيَاوَا؞ عَكَ لِسَّڢْتَا دُكَنْسُ بِسَغَ سُونَيٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kuma ma'aikatan Haikali mutum ɗari biyu da ashirin, waɗanda Dawuda da ma'aikatansa suka keɓe domin su taimaki Lawiyawa. Aka ambaci waɗannan da sunayensu.