Ezra 8:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na keɓe manyan firistoci guda goma sha biyu tare da Sherebiya, Hashabiya da kuma ’yan’uwansu guda goma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَكٜىٰٻٜىٰ مُتَنٜىٰ غُواْمَشَا بِيُ دَغَ ثِكِنْ شُوغَبَنِّنْ ڢِرِسْتُواْثِے، وَتُواْ شٜىٰرٜىٰبِيَ دَ هَشَبِيَ تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسُ غُدَا غُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na keɓe goma sha biyu daga cikin manyan firistoci, wato Sherebiya, da Hashabiya, da waɗansu goma daga cikin danginsu.