Ezra 8:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na auna musu zinariya da azurfa, da kwanoni waɗanda sarki da mashawartansa, da sauran abokan aikinsa, da Isra’ilawan da suke can suka bayar domin haikalin Allahnmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَأَوْنَ مُسُ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ دَ كُمَ كَايَيَّكِ، وَتُواْ بَايَرْوَ دُواْمِنْ غِدَنْ اللَّهْ نْمُ وَنْدَ سَرْكِے دَ مَاسُ بَاشِ شَوَرَا دَ دَتَّاوَنْسَ دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَوُرِنْ سُكَ بَايَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na auna musu azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda sarki da fādawansa, da manyan mutanensa, da Isra'ilawa duka suka kawo suka miƙa domin Haikalin Allahnmu.