Ezra 8:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ce masa, “Ku da kayan nan tsarkaka ne ga Ubangiji. Azurfa da zinariya ɗin, bayarwa ce ta yardar rai ga Ubangiji, Allah na kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَڢَطَا مُسُ ثٜىٰوَ «كُو دَ كَايَيَّكِنَّنْ أَنْكٜىٰٻٜىٰكُ دَ ڟَرْكِے غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ أَظُرْڢَرْ دَ ظِينَارِيَ كُمَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ نٜىٰ نَيَرْدَرْ رَيْ غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَكَاكَنِّنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce musu, “Ku tsarkaka ne ga Ubangiji, kayayyakin kuma tsarkaka ne, azurfa da zinariya sadaka ce ta yardar rai ga Ubangiji Allah na kakanninku.