Ezra 8:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku lura da su da kyau har sai kun isa Urushalima. Ku auna su a shirayin haikalin Ubangiji a Urushalima, a gaban manyan firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin iyalai na Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ غَادِنْسُ، كُكُمَ كُلَ دَسُو، حَرْ سَيْ كُنْكَيْسُ كُنْعَوْنَسُ عَثِكِنْ طَكُنَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ أَغَبَنْ شُوغَبَنِّنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا دَ كُمَ شُوغَبَنِّنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku riƙe su, ku yi tsaronsu, har lokacin da za ku kai su a gaban manyan firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin gidajen kakanninku na Isra'ila a Urushalima, a shirayin Haikalin Ubangiji.”