Ezra 8:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sai firistoci, da Lawiyawa suka karɓi azurfa da zinariya da kuma tsarkakan kwanonin da aka auna don a kai haikalin Allahnmu a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا سُكَ كَرْٻِ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ دَ كَايَيَّكِنْ دَ عَكَ عَوْنَ نَوْيِنْسُ، دُواْمِنْ عَكَيْسُ عَثِكِنْ غِدَنْ اللَّهْ نْمُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firistoci da Lawiyawa suka ɗauki azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda aka auna, zuwa Urushalima, zuwa Haikalin Allahnmu.