Ezra 8:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma kai saƙon sarki zuwa ga wakilansa, da kuma gwamnoni na Kewayen Kogin Yuferites waɗanda suka taimaki mutane da kuma gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ بَادَ وَنَّنْ تَكَرْدَرْ عُمَرْنِنْ سَرْكِے أَرْتَظٜىٰكْظٜىٰسْ غَ هَكِمَنْ مُلْكِ دَ ڠُومْنُواْنِنْ يَنْكُنَنْ ڧٜىٰتَرٜىٰنْ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞ سُو كُوَ سُكَ بَادَ تَيْمَكُواْ غَ مُتَنٜىٰنْ دَ كُمَ غِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka faɗa wa wakilan sarki da masu mulkin Yammacin Kogin Yufiretis umarnan sarki. Su kuwa suka taimaki mutane, da kuma Haikalin Allah.