Ezra 9:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Allah na Israโila, kai mai adalci ne! Yau an bar mu da sauran da ya tsira. Ga mu nan a gabanka masu zunubi, gama ba wanda zai iya tsayawa a gabanka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููู ู
ููู ุงููุฏูููุซูููููฐ! ู
ูู ู
ููู ฺููุฑูุง ููู
ูุฑู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐููููฐุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ูููููฐ ุนูููููุ ุบูุง ู
ูู ูููู ุงููุบูุจููููู ุซููููู ฺููููขููุงฺูขูููู
ูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ุจูุงุจูููููููู
ู ุฏู ุฐููู ุนููู ฺูููุงููุง ุงููุบูุจูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, kai mai adalci ne, gama ka bar mana ringin da ya tsira kamar yadda yake a yau. Ga mu nan gabanka da zunubinmu, gama ba wanda zai iya tsayawa a gabanka saboda wannan.โ