Galatians 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ce, ina ฦoฦarin neman amincewar mutane ne, ko amincewa ta Allah? Ko kuwa ina ฦoฦarin faranta wa mutane zuciya ne? Da a ce har yanzu ina ฦoฦarin faranta wa mutane zuciya ne, ai, da ban zama bawan Kiristi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุฐูุงุนู ุซูููฐุ ุชูููุฑููู ูููู ููููููู ู
ูุบููู ุญููู ุงูููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุงููููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุณูููุฑูุฏู ุฏู ููููููฐุ ุงููุนูุ ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุดููููููฐุ ุงูููููู ููููุฑูุฏู ุฏู ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุ ูููู ฺูู
ูููู ุงูููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุงฺููููขูุฑูููุชู ููู
ูุชูููููฐ ุฑููู ููููฐุ ุงููุนูุ ุฏูุง ู
ูุชูููููฐ ููููฐ ููููููฐ ฺขูุฑูููุชูุงููุง ุฑููู ุฏู ุจููู ุฐูู
ู ุจูุงูููู ุงููููู
ูุณููุญู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, wato ni son mutane nake nema ne, ko kuwa na Allah? Ko kuwa ฦoฦari nake yi in faranta wa mutane zuciya? Da har yanzu mutane nake faranta wa zuciya, ai, da ban zama bawan Almasihu ba.