Galatians 1:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun dai ji labarin rayuwata ta dฤ a cikin Yahudanci, yadda na tsananta wa ikkilisiyar Allah ฦwarai, na kuma yi ฦoฦarin hallaka ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฌู ุงููุฑููู ุฐูู
ููู ุฏู ุฏูุง ูููู ุนูุซููููู ุงููุฏููููููู ูููููุฏูุงููุงุ ููุฏูู ฺูููููููุชู ููุฌูู
ูุนูุฑู ู
ูุงุณูุจููู ุงูููููู ฺจููุฑููู ุฏู ุบูุณูููููฐุ ุญูุฑู ูููู ุชฺูงููุงฺูงูุฑู ุงููููููููููุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun dai ji irin zamana na dฤ a cikin addinin yahudanci, yadda na riฦa tsananta wa Ikkilisiyar Allah ฦwarai da gaske, har ina ta watsa ta,