Galatians 1:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ci gaba a cikin Yahudanci fiye da yawancin Yahudawan da suke tsarana, na kuma yi ฦ™wazo ฦ™warai ga bin alโ€™adun kakannina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽุฏู‘ููŠู†ูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ู†ูŽฺขู ูŠูŽูˆูŽู†ู’ุซูู†ู’ุณู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุž ู†ูŽฺขูุณู ูƒููŠุดูู†ู’ ุจูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽุงุฏูู†ู’ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yadda kuma a cikin addinin Yahudanci har na tsere wa yawancin tsararrakina a cikin mutanenmu, na himmantu ฦ™warai da gaske ga bin al'adun kakanninmu.