Galatians 1:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan shekara uku, sai na haura zuwa Urushalima domin in sadu da Bitrus, na kuwa zauna tare da shi kwana goma sha biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَايَنْ شٜىٰكَرَا عُكُنٜىٰ نَتَڢِے عُرُوشَلِيمَ دُواْمِنْ إِنْغَا كٜىٰڢَسْ وَتُواْ، سِيمَنْ بِتْرُسْ؞ نَاكُوَيِ ݣُونَ غُواْمَشَا بِيَرْ تَرٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan shekara uku kuma sai na tafi Urushalima ganin Kefas, na kuwa kwana goma sha biyar a gunsa.