Galatians 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu don yฤ cece mu daga wannan mugun zamani na yanzu, bisa ga nufin Allah wanda yake kuma Ubanmu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ููุจูุงุฏู ููููุณู ุฏููุงูู
ููู ุฐูููุจูููู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ููุซูููฐุซูููฐู
ู ุฏูุบู ููููููู ู
ููุบููู ุฒูุงู
ูุงููุ ููููููู ูููู ุจูุณูุบู ฺููขููู ุงูููููู ุนูุจูููู
ูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu, domin yฤ cece mu daga mugun zamanin nan, bisa ga nufin Allahnmu, wato Ubanmu.