Galatians 1:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda muka riga muka faɗa, haka yanzu ma ina ƙara cewa in wani yana muku wa’azin wata bishara dabam da wadda kuka karɓa, bari yă zama la’ananne har abada!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ مُكَ رِغَا مُكَ ڢَطَا مُكُ أَدَا، إِنَ سَاكٜىٰ ڢَطَا مُكُ يَنْذُ ثٜىٰوَ دُكْ وَنْدَ يَيِ مُكُ وَعَظِنْ وَنِ إِرِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے دَبَمْ دَ وَنْدَ كُكَ رِغَا كُكَ كَرْٻَ، تُواْ، بَرِ يَذَمَ لَعَنَنّٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda muka faɗa a dā, haka yanzu ma nake sāke faɗa, cewa kowa ya yi muku wata bishara dabam da wadda kuka karɓa, to, yă zama la'ananne!