Galatians 2:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran Yahudawa suka haɗa kai da shi a munafuncinsa har Barnabas ma ya bauɗe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا سَوْرَنْ يَهُودَاوَا مَاسُبِے سُكَيِ مُنَاڢُنْثِ كَمَرْ بِتْرُسْ، حَرْ مَا سُكَ جَٰوُاْ بَرْنَبَ عَثِكِنْ وَنَّنْ مُنَاڢُنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ma sauran Yahudawa masu bi suka nuna fuska biyu kamarsa, ko da Barnaba ma sai da suka ciwo kansa da munafuncinsu.