Galatians 2:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An gicciye ni tare da Kiristi. Yanzu ba ni ne nake raye ba, Kiristi ne yake raye a cikina. Rayuwar da nake yi a jiki, ina rayuwa ce ta wurin bangaskiya cikin ฦan Allah, wanda ya ฦaunace ni ya kuma ba da kansa domina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุบูุซููููููฐูู ุชูุฑูููฐุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ุ ููููุฐู ุจู ููููููฐ ุงูููู ุฑูุงููููุงุจูุ ุนูู
ููุง ุงููููู
ูุณููุญู ููููฐ ููููููฐ ุฑูุงููููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุชูุ ููููููู ุฑูุงููููุง ุชูุฌููููู ุฏู ููููููฐููุ ุฑูุงููููุง ุซูููฐ ุชูููุฑููู ุฏููุงูุบูุถู ุบู ุทููู ุงูููููู ุ ููููุฏู ฺููงูููููุซูููฐูู ุญูุฑู ููุจูุงุฏู ุฑูููุณู ุฏููุงูู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An gicciye ni tare da Almasihu. Yanzu ba ni ne kuma nake a raye ba, Almasihu ne yake a raye a cikina. Rayuwar nan kuma da nake yi ta jiki, rayuwa ce ta wurin bangaskiya ga ฦan Allah, wanda ya ฦaunace ni, har ya ba da kansa domina.