Galatians 2:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon haka, sun ga cewa an danƙa mini hakkin wa’azin bishara ga Al’ummai, kamar yadda aka danƙa wa Bitrus ga Yahudawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ، سُنْ‌غَ يَدَّ اللَّهْ يَدَنْڧَ مِنِ عَيْكِنْ وَعَظِنْ لَابَرِنَّنْ مَيْ دَاطِے غَ مَرَسَ كَاثِيَ، كَمَرْ يَدَّ يَدَنْڧَوَ بِتْرُسْ عَيْكِنْ وَعَظِ غَ يَهُودَاوَا مَاسُ كَاثِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka ga an amince mini in yi wa marasa kaciya bishara, kamar yadda aka amince wa Bitrus ya yi wa masu kaciya bishara,