Galatians 3:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alkawaran nan fa ga Ibrahim ne aka faษ—a da kuma wani zuriyarsa. Nassi bai ce, โ€œda zuriyoyi baโ€ wanda ya nuna kamar mutane da yawa, amma โ€œga zuriyarka,โ€ wanda yake nufin mutum ษ—aya, wanda shi ne Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุฏูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูŽุž ุจูŽุนูŽุฑูุจููˆุชูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุฏูŽ ุธูุฑููŠููˆุงู’ูŠูยป ุจูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ู†ููˆู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุณูู†ูŽุฏูŽ ูŠูŽูˆูŽุž ุงู”ูŽุนูŽุŒ ุงู”ูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ยซุฐูุฑููŠูŽุฑู’ูƒูŽุŒยป ู…ูุชูู…ู’ ุทูŽูŠูŽ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, alkawaran nan, an yi wa Ibrahim ne, da kuma wani a zuriyarsa. Ba a ce, โ€œDa zuriyaโ€ ba, kamar suna da yawa. A'a, sai dai ษ—aya kawai, aka ce, โ€œWani a zuriyarka,โ€ wato Almasihu.