Galatians 3:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama da a ce gฤdon yฤ dangana a kan doka ne, ai, da ba zai dangana a kan alkawari ba; amma Allah cikin alherinsa ya ba wa Ibrahim gฤdon ta wurin alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูุงุนูุซูููฐ ุบูุงุฏููุงูู ุงููููุจูุฑูููุฑู ูููู ุชู ุงูููููู ุงูููู ุณูุงู
ููู ุชูููุฑููู ุจููู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููฐุ ุงููุดูููฐ ุฏู ุจูุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ุชูููุฑููู ุงฺููููงูููุฑูุจูุ ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููููุ ุชูููุฑููู ุงฺููููงูููุฑู ููููฐ ุงูููููู ููุจูุงุดู ุงููููุจูุฑูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don da gฤdon nan ta hanyar Shari'a yake samuwa, ashe, da ba zai zama na alkawarin ke nan ba. Amma Allah ya bai wa Ibrahim ta wurin alkawari ne.