Galatians 3:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Dokar ce tana gฤba da alkawaran Allah ke nan? Sam, ko kaษan! Gama da a ce an ba da Dokar da tana iya ba da rai, tabbatacce, da sai a sami adalci ta wurin Doka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ููููููู ูููู ฺููขููู ูููุงูููุฑูููุฑู ุชููู ุบูุงุจูุงุฏู ุงฺููููงูููุฑููู ุงูููููู ููููฐููููุ ุงููุนูุ ูููุงู ููุณู! ุบูู
ูุง ุฏูุง ุนูุซูููฐ ุงูููููููฐููุงู ููุชู ูููุงูููุฑูููุง ููุฏูู ุฐูุงุชูุณูุง ู
ูุฑูุงููุ ููููููู ุฐููู ููููู ุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ุงููุฏูููุซููู ุงูููููู ุชูููููููุฑู ุจููู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, Shari'a ta zama saษanin alkawaran Allah ke nan? A'a, ko kusa! Domin da an ba da wata shari'a mai iya ba da rai, da sai a sami adalcin Allah ta hanyar bin Shari'ar nan.