Galatians 3:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kafin bangaskiyan nan tă zo, mun kasance a daure a kurkuku a ƙarƙashin Doka, a kulle sai da bangaskiyar da za tă zo ta bayyana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڢِنْ لُواْكَثِنْ بَنْغَسْكِيَ يَذُواْ، كُواْيَرْوَرْ نَنْ تَكُلّٜىٰمُ كَمَرْ یَنْ كُرْكُكُ، سَيْ لُواْكَثِنْ دَ بَنْغَسْكِيَ تَبَيَّنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun kafin bangaskiya ta zo, a cikin ƙangin Shari'a muke a kulle, sai a lokacin da bangaskiya ta bayyana.