Galatians 3:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu da bangaskiya ta zo, ba sauran zamanmu a ƙarƙashin Doka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كُوَ دَيَكٜىٰ بَنْ‌غَسْكِيَ تَاذُواْ، بَمُكَسَنْثٜىٰ عَڧَرْڧَشِنْ رٜىٰنُوانْ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى بَ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yanzu kuwa da bangaskiya ta zo, ba sauran zamanmu a hannun wata uwargijiya.