Galatians 4:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da nake nufi shi ne, muddin magāji yana ɗan yaro ne tukuna, babu bambanci tsakaninsa da bawa, ko da yake shi ne da mallakar kome.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، مَغَاجِ لُواْكَثِنْ دَيَكٜىٰ طَنْ يَرُواْ، شِ دَ بَاوَ دُكْ طَيَ نٜىٰ، كُواْدَيَكٜىٰ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ أَغِدَنْسُ نَاسَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nufin, magaji, muddin yana yaro bai fi bawa ba, ko da yake yana da mallakar dukkan kome.