Galatians 4:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya faru da dukan farin cikinku? Na tabbata, a lokacin, da mai yiwuwa ne da kun ciccire idanunku kun ba ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ู
ูุฑููู ุณููุงูุณููู ุงูู ูููุงูููุซููู! ุชููุงูุ ููููุฐู ฺขูุงุ ุงูููู ฺขูุถู ุซููููู ุฏู ููููุฌู ุณูุจููุงูุฏูููุ ููุชูุจููุชูุงุ ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ู
ููููููููู ููููฐ ุฏู ูููู ุซูุซููุฑูููฐ ุนูุฏูููููููู ูููู ุจูุงูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ina daษin nan da kuka ji a game da ni? Don na shaide ku a kan lalle da mai yiwuwa ne da kun ฦwaฦule idanunku kun ba ni!