Galatians 4:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana ƙarƙashin iyayen goyonsa da masu riƙon amana har yă zuwa cikar lokacin da mahaifinsa ya sa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ حَنُّنْ إِيَايٜىٰنْ غُواْيُوانْسَ دَ وَكِلَيْ حَرْ ذُوَا لُواْكَثِنْ دَ عُبَنْسَ يَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A hannun iyayen goyo da wakilai yake har zuwa ranar da mahaifinsa ya sa.