Galatians 4:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ma a ce ina tare da ku yanzu in canja muryata mana! Gama na damu ƙwarai saboda ku!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيَّ! دَا عَثٜىٰ إِنَ تَرٜىٰ دَكُو يَنْذُ دَا سَيْ إِنْ ثَنْجَ مُرْيَتَ؞ كَيْ، نَا دَامُ ڨُورَيْ سَبُواْدَكُو!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma a ce ina tare da ku a yanzu in sauya muryata! Gama na ruɗe a kan sha'aninku.