Galatians 4:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a rubuce yake cewa Ibrahim yana da ’ya’ya biyu maza, ɗaya ta wurin mace ’yar aikin gidansa, ɗaya kuma ta wurin ainihin matarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰثٜىٰ وَ إِبْرَٰهِيمْ يَنَدَ یَیَ بِيُ مَظَا، طَيَ طَنْ أَنْحَيْڢٜىٰشِ نٜىٰ تَوُرِنْ مَثٜىٰنْ دَتَكٜىٰ بَيْوَ، طَيَنْ كُمَ تَوُرِنْ مَثٜىٰنْ دَتَكٜىٰ مَيْ یَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin a rubuce yake, Ibrahim yana da 'ya'ya biyu maza, ɗaya ɗan kuyanga, ɗaya kuma ɗan 'ya.